#hausamusic #arewa #hausa #hausacomedy #nigeria #bbchausa #libya #niger #barca

Share.

7 Comments

  1. Wlh Wlh Barcelona tafi karfin xavi kaduba kaga manyan kongiyoyi irinsu real Madrid man city Wlh basu yarda da karamin me huraswa komi basirarka idan bakada gogewa bazasu taba baka jan ragamar kungiyasu ba kadiba kaga a shekara 2018 zuwa da 2019 me huraswa 3 real Madrid ta cenza a shekara daya Amman Barcelona son dauki muguwa soyayya son dura akan xavi basusan sallamarsa idan haka zasu tafiyarda kungiyar tofa duk wani magoyi bayan Barcelona yashirya zama cikin konci da takaici

Leave A Reply